Shahararren Jarumar nan na fina finan Hausa na kannywood wato Hadiza Aliyu Gabon ta sake sabbabbin hotunan ta a shafukunta na sada zumunta wato Instagram da kuma Facebook inda jama'a dayawa suke magana akan yadda hoton yayi kyau kuma ya burge su.
Waddan nan hotuna gaskiya koh da kai ko ke makiyinta ne sai ka yaba.