Kadan Daga Cikin Hotunan Short Film Din Burin So Na Umma Shehu

Jaruma Fina Finan Film Din Hausa Na Kannywood Wadda Aka Fi Sanninta Da Umma Shehu Ta Fito Ma Masoyanta Da Wani Sabon Film Domin Kayatar Da Masoyanta.
Jarumar Ta Bawa Masoyanta Da Masu Goya Mata Baya Hakuri akan Abunda Ya Faru Kwananan a Talebijin Gidan Radio Na Arewa24 Tsakaninta Da Momo.
A Takaiche Dai Wannan Sune Sabbabin Hotunan Da Jarumar Ta Saka a Shafinta Na Facebook Da Instagram Akan Trailer Na Sabon Film Din Da Zata Yi Mai Suna BURIN SO.

Post a Comment